1/6
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 screenshot 0
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 screenshot 1
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 screenshot 2
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 screenshot 3
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 screenshot 4
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 screenshot 5
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 Icon

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

KareemTKB
Trustable Ranking IconGüvenilir
1K+İndirme
99.5MBBoyut
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
Android sürümü
3.2(19-01-2024)En son sürüm
-
(0 İncelemeler)
Age ratingPEGI-3
İndir
DetaylarİncelemelerSürümlerBilgi
1/6

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 açıklaması

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman çevrimdışı kashi na daya. Fatihah suresi zuwa suresi Kehf. Karatun Şeyh Ahmed Süleyman Kano.


Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman tam kuran çevrimdışı mp3 BÖLÜM 1 OF 2.


Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:


Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Şeyh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, Ahmad Sulaiman Kuran Çevrimdışı jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nijerya ba, ana jin karatun s bir kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.


Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.

Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nijerya baki daya bir sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.


İdan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email e-posta dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.


Akwai wadansu Hausa İslami uygulamalar kamar haka: Şeyh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadisleri, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci.


Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran uygulamalar sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb uygulamalar cikin wannan gida domin samunsu.


KareemTKB na kokarin kawo muku Şeyh Ja'afar Mahmud Adam Tamamlandı Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai şeyh jaafar mahmud adam tam tefsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Süleyman Full Kuran mp3 indir Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Shaa Allahu'daki Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba katalog na KareemTKB domin samun karatun kuma dukkan uygulamalar din na tafsirin şeyh jafar din na aiki ba tare da an kunna veri ba. Ahmad Sulaiman Kano Kuran mp3


Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi paylaşım dinta ta whatsapp grupları, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.


Idan kukayi indir na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:


- sheikh ahmed sulaiman tam kuran çevrimdışı


- Ahmed Süleyman Kano (Nijerya Kano Eyaleti'nden Kur'an-ı Kerim okunuyor)


- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.


Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman tam kuran çevrimdışı, ahmed suleiman dua.


Ahmad Ibrahim Sulaiman Kuran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.


Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 çevrimdışı


Ku aika zuwaga sauran yanuwa için Şeyh Ahmad Sulaiman kuran okunuşu Idan kuma kunji dadin shi wannan uygulaması. Nagode!

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 - Sürüm 3.2

(19-01-2024)
Diğer sürümler

Henüz yorum veya değerlendirme yok! İlk yorumu yapmak için lütfen

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 - APK Bilgisi

APK sürümü: 3.2Paket: com.andromo.dev391844.app617492
Android uyumluluğu: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
Geliştirici:KareemTKBGizlilik Politikası:http://kareemtkb.com/privacy-policyİzinler:12
Ad: Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2Boyut: 99.5 MBİndirme: 82Sürüm : 3.2Yayın Tarihi: 2024-05-20 02:04:44Min Ekran: SMALLDesteklenen CPU: x86, x86-64, armeabi-v7a, arm64-v8a
Paket kimliği: com.andromo.dev391844.app617492SHA1 İmzası: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BGeliştirici (CN): Andromo AppKurum (O): "Andromo.com LYerel (L): Ülke (C): CAEyalet/Şehir (ST): MBPaket kimliği: com.andromo.dev391844.app617492SHA1 İmzası: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BGeliştirici (CN): Andromo AppKurum (O): "Andromo.com LYerel (L): Ülke (C): CAEyalet/Şehir (ST): MB

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 uygulamasının en son sürümü

3.2Trust Icon Versions
19/1/2024
82 i̇ndirme99.5 MB Boyut
İndir

Diğer sürümler

3.1Trust Icon Versions
11/7/2021
82 i̇ndirme77 MB Boyut
İndir
3Trust Icon Versions
6/11/2020
82 i̇ndirme77 MB Boyut
İndir